Featured

First blog post

This is the post excerpt.

Advertisements

This is your very first post. Click the Edit link to modify or delete it, or start a new post. If you like, use this post to tell readers why you started this blog and what you plan to do with it.

post

TARON KARAWA JIUNA SANI

Aranar assabar 5/8/2017/ shuwagabannin media forum na kasa a kalakashin jagorancin sayyed Zakzaky (h) suka kai ziyarar aiki a jamhoriyar Niger birnin Maradi inda  suka gabarda taron karawa jiuna sani tare da yan uwa na yankin Jahar ta Maradi ita dai wannan ziyar itace ta farko da suka taba kaiwa da sunan tattauna tare da yan uwansu masu akain media na yankin jahar ta Maradi  wanan doguwar tafiya ta kumshi ma’aikatan mediar su 5  wanda suka hada da Dr Shu aibu
Abdul mummini giwa
Alh Abdillahi usman
Aliyu Saleh
Da
P R O  na kasa wato
Zabairu lawal
a wajen wannan taro an tattauna abubawa masu ma’ana akan aikin media a bangaran yan uwa na jahar ta Maradi da aka kaiwa wannan ziyara sun nuna jindadi matuka kuma sunyi godia ga wadannan bayin Allah da saka tako takanas ta kano suka kai musu wannan ziyara badan komai ba sai dan don daukaka addinin Allah ya’ala a kalkazhon karantar war ahlil baiti wato iyalan gidan manzon tisira Muhammadu (s a w w).